Sunday 28 July 2013

Barka dai jama'a

.............Yayinda kake/kike cikin ka-daici
         muna mai muku fatan alheri,

 ..............Yayinda kike/kake cikin lau-layi,
            muna masu muku fatan amin-ci,

 ..............Yayinda al'amura suka tsananta ,
                muna mai muku fatan sass-sauci,

 .............Yayinda rayuwa ta sakwar-kwance,
           mu muna masu muku fatan tawakkali,

 ............Yayinda hawaye suka gaza maganta komai,
                                 to kusani addu'a itace magani .